.
📻 Labaran Hausa

Na Rantse da Allah Wallahi babu maza a Kano duk talo talo ne – cewar wata Budurwa

Na Rantse da Allah Wallahi babu maza a Kano duk talo talo ne – cewar wata Budurwa

Na Rantse da Allah Wallahi babu maza a Kano duk talo talo ne – cewar wata Budurwa

 

Wata budurwa mai suna Hafsat M Auwal tayi wani garejen bidiyo a shafinta na tiktok inda take cewa a jihar kano babu maza sam duk talo talo ne wanda maganar ta ja hankali mutane sosai akan wannan magana har ta wallafa ta a kafar soshiyal media ga abinda Hafsat ke cewa.

 

“Assalamu warahamatullah ina son wannan fadarkawa taje kunnen da nake son taje ina malaman mu masu fadakarwa akan magangun da makamantansu ina malam dr abubakar sadiq? Ina malam dr Gadon kaya da sauran malaman mu.

Billahil azimu kano babu maza,na rantse da wanda ya halliceni kano babu maza duk sun zama talo talo saboda yawan aurace aurace yawan fitar mata a gida a yanzu na rantse da Allah matar aure tafi wadda bata da aure gantali a kano.

 

Billahil azimu matan aure a kano sunfi iskanci fiye da matan da basu da Aure wallahi tallahi ina da kwakwarar sheda abinda yasa na fadi wannan magana badan komai ba matan aure suke yawon gantali saboda babu maza sun zamo talo talo.

Saboda mazan sun zamo kamar rakumi zai kwanta sun zama rigijaja gasu nan sai a hankali babu abinda mazan kano sunka iya karka chakfa sun zamo sai a hankali.

 

Wallahi malamanmu kozu ku fadakar akan wannan abu su tabbatar kafin ka aurarma mutum diyar ko kanwarka ko yar uwarka an tasafashi an zaɓarɓaka shi an dafashi Sa’a nan kafin a yadda ayi masa aure.”

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button