.
🏥 Magunguna

Yadda zaku kara kiba ba tare da cutar da lafiyar ku ba.

Yadda zaku kara kiba ba tare da cutar da lafiyar ku ba.

Barkanmu da wannan lokaci, a lokuta da dama mutane kan bukaci magani ko kuma wani abinda zai rage musu kiba, amma a wani bangare daban kuma mutanan suke neman kibar ido rufe.

 

Abubuwan da zaku buka suna hadar da :

 

– Waken soya cokali 2
– Ridi cokali 2.
– Dabino cokali 1
– Hulba cokali 1
– Gyada dai dai misali.
– Madarar garin cokali 5

 

 

Yadda zaa hada maganin.

Da farko kusamu waken soya dinku mai kyau (Ku gyarashi sosai a fitar da tsakuwar jikinsa) saiku soyashi har sai ya fara kamshi, saiku sauke shi, bayan yayi sanyi saku dakashi sosai yazama Gari.

Haka zalika kusamu Ridin ku mai kyau (Ku gyarshi yadda zai zama babu wani datti a ciki) shima saiku soyashi yadda ya kamata saiku sauje bayan yayi sanyi saiku dakashi ya zama gari.

DON KARIN KIBA

 

Abubuwan da mutum zai dinga ci Idan yana so ya kara kiba:

 

 

・ Mutum yana gama cin abinci ya kwanta ba tare da ya mike tsaye ba ya tattaka ko da taku 20 ne zuwa da dawowa.

 

・ Shan damammiyar fura da safe da nono mai kauri Kafin aci komai.

・ Yawan shan alewar chocolate.

・ Yawan shan kayan cocoa a shayi.

・ Cin nama mai kitse.

・ Yawan cin kwai ( egg ).

・ Cin farar kaza.

・ Shan lemon kwalba ko na kwali ko na gwangwani.

・ Rashin motsa jiki.

 

 

IDAN ANASON RAGE KIBA SAI A KIYAYE WADANNAN ABUBUWA.

C.E.O_Founder_OF_Educatetimes _Auwal_Telan Gayu

Hello my Fallowers My Name is_Real_Auwal_Telan Gayu_ C.E.O_Founder OF_MR ATG News.com_my followers this is Whatsapp number_ 09133596443_ Only Whatsapp number Don't call me just send me your message Thanks

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button