
AKWAI ALAMOMIN DA MUTUN ZAI GANE YANA DAUKE DA CIWON SUNE KAMAR HAKA.
ALAMOMINDA KE NUNA MACE NA DAUKE DA CUTAR SANYI
– Jin Zafi Lokacin Jima’i
– Kaikayin Gaba
– Fitar farin ruwa agaba
– Gushewar Sha’awa
– Warin gaba.
ALAMOMIN SANYI NA MAZA
– Kankancewar Gaba
– Saurin Inzali
– Kaikayin Matse matsi
– Kaikayin Gaba
– Gushewar Shaawa, Da Sauransu.
ABINDA ZA’A NEMA
– Namijin goro guda 5
– Citta mai yatsu guda 4, ko 5
– Tafarnuwa guda 3 ko
– Lemon tsami guda 1.
YADDA AKE HADAWA
Sai ayanka su kanana Kuma a jajjaga su, Shikuma lemon tsamin a yanka shi a matsa Ruwan acikin tukunya Kuma ajefa bawon aciki a tafasa su duka, A tace kafin asha, a zuba zuma idan za’asha dan yayi dandano, Asha rabin kofi sau uku 3 a Rana na tsahon sati 2.
Insha Allahu za’a sami waraka idan an jarraba