.
Education

An saki Sakamakon Jarrabawar Neco Na Kano State 2022

An saki Sakamakon Jarrabawar Neco Na Kano State 2022

An saki Sakamakon Jarrabawar Neco Na Kano State 2022

Hukumar  Neco ta saki sakamakon jarrabawar NECO na kano state na shekarar 2022 kamar yadda muka sami sanarwa a yau talalata 8th November, 2022.

Dalibai da dayawa da yawa sun sami damar zana jarrabawar inda iyaye da dalibai ke dakon ganin sakamakon yafito domin dorawa  daga inda aka tsaya.

Yadda za’a duba sakamakon

Dafari dai idan za’a duba sakamakon za’a fara mallakar scratch card ko kuma muce Token wanda sai da wannan ne za’a iya duba sakamakon, hukamar ta NECO tana sayar da wannan token ta shafinta officially (https://result.neco.gov.ng/login)

Bayan an mallaki wannan daga nan sai a shiga https://result.neco.gov.ng/

Sai a sanya lambar Jarrabawa da kuma shekara tare da token sai ayi printing.

Allah yabadasa,a

An Saki Sakamakon Jarrabawar Science and Technical Kano 2022

Ɗalibai daga ko wanne  ɓangare na jihar kano sun gudnar da jarrabawar ta makarantar Science and Technical Kano ta shekarar 2022 tun watannin baya, inda iyaye da ɗalibai ke dakon ganin sakamakon nasu domin motsawa izuwa mataki nagaba.

Hukumar makarantar ta kammala aikin sakamakon jarrabawar inda zai zama nunanne a yanar gizo-gizo a ranar Litinin 12 September, 2022 kamar yadda muka sami sahihan cin hakan a official website ɗinta.

Yadda Ake Duba Sakamakon Science and Technical Schools Board:

Abu na farko dai za’a ɗauko takardar da aka baiwa ɗalibi tun a baya wace take ɗauke da Lamabar Jarrabawar ɗalibin da kuma shekarun haihuwa, domin sai dasu ne za’a iya fidda sakamakon.

Za’a shiga shafin makarantar Science and Technical Kano Board inda a nan ne za’a sanya dukkan abinda aka ambata a sama, sannan a tabbata akwai network service mai kyau.

Da zarar ya buɗe babu abinda ya rage sai printing.

Hukumar ta sawwaƙa yadda za’a duba sakamakon, wanda yake da salula hannu ma zai iya dubawa, sannan kuma za’a iya garzaya izuwa internet café mafi kusa domin dubawa a ko ina.

Muna fatan dukkan ɗalibai zasu karɓi sakamakon nasu cikin nishaɗi gami da murmusawa!.

Dannan wannan rubutu domin duba sakamakon jarrabawarhttps://www.stsbkano.ng/

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button