Idona idon Adam A Zango saina rungumeshi / Rahama Sadau ta dauki hankula – Tashar
Idona idon Adam A Zango saina rungumeshi / Rahama Sadau ta dauki hankula - Tashar

Idona idon Adam A Zango saina rungumeshi / Rahama Sadau ta dauki hankula – Tashar
Wlh Duk randa Na Hadu da Jarumi Adam Zango idan Na Rungume shi babu me Iya Banbareni daga Jikinshi
Wata Matashiya Me suna Giwar Mata wacce ta dade tana bibiyar jarumi adam zango domin tana daya daga cikin manyan masoyan Jarumin, Sai dai Kuma Har Yanzu bata samu damar ganin saba.
Acikin wata Faifan Vedio da jarumi adam Zango ya wallafa a shafinsa na Instagram Wanda har yasa mutane suka ringa zaginsa akan wani masoyinsa daya rugo ya rungume shi, amma ya nuna halin ko in kula Hasali ma ya nuna baiji dadin abinda masoyin nasa yayi mashi ba.
Mutane da dama kowa nata bayyana ra’ayin shi akan wannan alamari daya faru inda wasu ke fadin cewa gaskiya adam Zango bai kyauta ba Kasancewar Ba wani abu bane yasa matashin ya rungume shi illa kawai kauna da yakeyi masa.
Ga Bidiyon sai kukala 👇👇👇👇👇