.
📻 Labaran Hausa

Rahama Ta Kara Shigar Da Ta Shiga Bakin Duniya

Rahama Ta Kara Shigar Da Ta Shiga Bakin Duniya

Rahama Ta Kara Shigar Da Ta Shiga Bakin Duniya

Kamar Yadda Kuka Sani Rahama Sadau Tsohuwar Jarumar Masana’antar Kannywood Ce Wadda Suka Koreta Daga Masana’antar Bayan Tayi Laifi Ba Sau Daya Ba

Saide Duk Da Kasancewar An Koreta A Masana’antar Amma Hakan Bai Sa An Daina Ganinta A Cikin Fina Finai Ba Domin Kuwa A Halin Yanzu Ana Haska Shirin ta Mai Suna Matar Aure A Gidan Talabijin Na Tashar Arewa24

Rahama Sadau De A Yau Muka Sami Wata Wallafar Bidiyan Ta A Shigar Yoruba Da Yayi Matukar Daukar Hankali Kamar Yadda Ta Wallafa

Bayan Tayi Wannan Wallafawar Ne Sai Aka Fara Yi Mata Martani Kamar Haka

khamis dan_musa_amana1 :

Rahama sadau addinin ki yaharanta bayyana tsaraici kuma ke musulmace

ukphotostar;

tsintacciyar mage bata mage. malam bahaushe yayi gaskiya allah wadaran naka ya lalace

 I ambshow:

Akwai kallo ranar kiyama wai musulmace haka tab

_smanL;

Kedai yanxu Anty rahama, Kannywood sun fita daga sabgarki, sunga abin yafi karfinsu, dama wanda aka raina shi akewa kallon dan iska ,kinci dubu sai ceto

Masu Sauraranmu A Koda Yaushe Bayan Kun Karanta Wannan Labarin Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button