IZZAR SO SABON SALO EPISODE 104 ORIGINAL
IZZAR SO SABON SALO EPISODE 104 ORIGINAL

IZZAR SO SABON SALO EPISODE 104 ORIGINAL
👉Abunda kazo Dubawa Yana ƙasa da wanann Bayanin namu Kaja ƙasa da wanann Rubutun Namu Dan Ganinn Abunda kazu Dubawa 👇👇
DOMIN MAGANCE DAUKEWAR NI’IMA BAYAN HAIHUWA
A mafi yawancin lokuta ana samun daukewar ni’ima bayan mace ta haihu, wanda hakan yana jawo kyamata ko kuma nuna rashin halin ko’in kula a gareta daga mijin ta. Wannan tana faruwa ne a lokacin da maigida ya kwanta dake, inda ba zaiji wani dandano daga gareki ba.
Wannan yanayi ba karamin jefa mace halin damuwa yake ba, musamman idan taga yadda mijin ta yake nuna mata wani hali na daban, domin ba kowanne maigida bane zai fada miki abinda yake ji a lokacin da kuke raya sunnah.
To a duk lokacin da irin haka ta faru, sai ki nemi wadannan abubuwan da zan lissafo domin samarwa kanki lafiya.
Abubuwan da zaki nema sune kamar haka :
– Sassaken kankana
– Sassaken baure
– Ya’yan zogale
– Idon zakara
– Asuwakin mata
– Ganyen kafi suga
Yadda za’a hada :
Ki hada ki dake ki tankade yayi laushi sossai ki dinga zuba cikin cokali abinci daya cikin madara shanu kofi daya ko cikin madarar ruwa gwangwani daya kina sha safe da yamma.
Ga Bidiyon sai kukala 👇👇👇👇👇👇👇