📻 Labaran Hausa

Kalli Yadda Bidiyon Tsiraicin Amarya Ya Fita Suna Shirin Saduwar Daren Farko Da Angonta

Kalli Yadda Bidiyon Tsiraicin Amarya Ya Fita Suna Shirin Saduwar Daren Farko Da Angonta

Kalli Yadda Bidiyon Tsiraicin Amarya Ya Fita Suna Shirin Saduwar Daren Farko Da Angonta

Tsohon saurayi ya haddasa mutuwar auren tsohuwar budurwarsa a daren da akayi daurin aurenta Ango kuwa ya mikawa Amaryar takardar saki ana cikin shagalin biki ba tare da bata lokaci ba.

Kalli Yadda Bidiyon Tsiraicin Amarya Ya Fita Suna Shirin Saduwar Daren Farko Da Angonta
By ArewaSwag

Tsohon saurayi ya haddasa mutuwar auren tsohuwar budurwarsa a daren da akayi daurin aurenta Ango kuwa ya mikawa Amaryar takardar saki ana cikin shagalin biki ba tare da bata lokaci ba.

Amaryar tace ta yi watsi da tsohon saurayin ne saboda ta gano basu dace da juna ba. A daren farko ya mutu yayinda ake tsakiyar shagalin biki lokacin da Ango ya smau sakon hotunan Amaryarsa na irin lalatan da tayi a shekarun baya kafin su hadu.

Shafin LISA ya ruwaito cewa ngon ya samu wasika tattare da katin Memory da wani ya turo yana zargin Amaryar da kasance mutuniyar banza. Hakan ya sa Angon ya hanzarta wajen kallon abinda ke cikin Memorin.

Ya shige cikin daki shi kadai don gani. Wannan abu bai yiwa angon dadi ba kuma take ya yanke shawarar kawo karshen shagalin da ake yi. Kai tsaye Angon ta danna mata saki.

Daga baya Amaryar ta bayyana cewa lallai sun yi soyayya da tsohon saurayin amma daga baya suka fahimci cewa basu dace da juna ba. Sai ta yanke shawarar watsi da shi tunda iyayenta sun sama mata sabon saurayin da ya dace da ita.

Tsohon Saurayin ya bukaci ta ziyarcesa ana gab da aure Ta kara da cewa tsohon saurayin ya bukaci ta kawo ziyara gidansa ana sauran yan kwanaki da aure amma tayi banza da shi.

Ta ce ba ta son ta sake maimaita irin kura-kuran da tayi a baya saboda tana son fara sabuwar rayuwa da mijinta. Ashe wannan abu bai yiwa tsohon saurayin dadi ba inda ya fara dura mata ashariya kuma yayi alkawarin tona mata asiri.

C.E.O_Founder_OF_Educatetimes _Auwal_Telan Gayu

Hello my Fallowers My Name is_Real_Auwal_Telan Gayu_ C.E.O_Founder OF_MR ATG News.com_my followers this is Whatsapp number_ 09133596443_ Only Whatsapp number Don't call me just send me your message Thanks

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button