Kar ka bari wannan hadin ya wuce ka ina masu aure ga wani sabon sabis mai kyau…
Kar ka bari wannan hadin ya wuce ka ina masu aure ga wani sabon sabis mai kyau…

Kar ka bari wannan hadin ya wuce ka ina masu aure ga wani sabon sabis mai kyau…
Toh fa ga wani zazzafan hadin magani mai ampani sosai a jikin dan adam, who wannan hadin Zuma da kuma banana da kuma madara wanda ba a hada ba da su ake wannan hadi.
Danna wannan hoton 
Ga yadda zaku yi hadin da zai kara muku karfin gaba da jimawa ba’a kawo ba
Duk wanda yake bukatar karfin gaba da kuma dadewa wajen yin jima’i da iyalinsa ga magani cikin sauki, domin wannan magani ne na musamman yana wanke mara kuma yana magance sanyin mace.
Ko da mata hudu ne da kai idan ka gwada wannan maganin zaka basu mamaki sosai, domin zakana gamsar dasu kamar yadda suke bukata.
Abubuwan da za’a nema domin hada wannan magamin sune kamar haka.
(1) – Garin Namijin goro.
(2) – Garin Kanunfari.
(3) – Garin Kimba.
Idan kun kammala samowa wadannan abubuwan da muka jero muku, ga yadda zaku yi hadin maganin.
Da farko za’a samu garin goro cokali 4 manya da kanunfari cokali 3 da garin kimba cokali 2 da rabi a hada su waje daya.
Ana samun karamin cokali na shayi a zuba a cikin madara ko nono sai a juye sosai, sannan a asha idan ya rage saura awa daya kafin a kwanta da iyali.
Wannan hadin zai dauki tsawon kwana 10 zuwa sati 2, amma insha Allah idan aka hada shi za’a sha mamaki sosai.
Allah yataimakamana gabakidayanmu ameen.
Kucigabadakasancewatareda domin samun ingantattun magunguna damasauran labaran duniya akai akai.
Munagodiya dasauraranmu🙏🙏🙏.
Allah yataimaka.