Advertisement
🏥 Magunguna

Idan kana fama da kankancewar Mazakuta ga sahihin maganin da zai warkar maka da wannan matsalar

Idan kana fama da kankancewar Mazakuta ga sahihin maganin da zai warkar maka da wannan matsalar

Advertisement

Idan kana fama da kankancewar Mazakuta ga sahihin maganin da zai warkar maka da wannan matsalar

Kasashen Labarawa da wasu Kasashen da sukaci Gaba Mazajensu suna amfani da wannan hadin maganin kafin suyi aure, ba wai sai ma Gaban ka ya kankance ba amma dai yafi amfani ga wanda Gabansa ya kankance kamar na dan karamin yaro.

Wallahil azeemi Indai matsar Kankancewar gaba ne kayi wannan hadin magani zaka yi godiya tare da saka Albarka.

Yadda zaku hada maganin shine kamar haka.

(2) – Kwai guda 2 ko 3.

(3) – Man Zaitun dan Misra “Olive Oil” shine asalin me kyau yana nan a karamar kwalba.

(4) – Zaitu Jirjir “Eruca Oil”.

Idan ka samo wadannan kayan dukansu sai ka tankade garinka na Kusbara ka debi chokali 1 da rabi idan babban chokaline, Idan kuma karamin chokali ne sai debi biyu.

Se ka Fasa Kwan guda 2 ko 3 sai ka debi garin Kusbarar nan naka kana gaurayawa har ya gaurayu sosai, sai ka zuba mayin Zaitun din naka shima da shi zaka soya kwan ba da man gyada ba.

Idan kwan ya soyu sai ka sauke shi sai ka cinye kwan ka, sai ka dauki tsawon minti 10 ko 15 kafin ka kwanta barci.

Sannan idan kazo kwanciya sai ka dauko wancan mayin naka na “ZAITU-JIRJIR” ba man Zaitun daka soya kwai dashi ba, sai ka shafe gabanka wato Azzakrinka da shi, idan yakai kamar minti 10 zuwa minti15 sai kaje ka wanke da ruwan dumi.

Idan ya bushe yasha iska sai ka kara shafe gabanka da shi, shi kuma a haka zaka barshi a jiki har gari ya waye.

Insha Allah inde kayi na tsawon kwana bakwai 7 wallahi sai kayi mamakin yadda gabanka zai sauya ya koma babba, kuma zaka yi mamakin yadda zaka fidda cutar sanyin dake jikin ka.

Allah yataimakamana gabakidayanmu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button