.
📻 Labaran Hausa

Zan biya naira Miliyan 3 ga duk Namijin daya kwanta dani har na sami ciki, cewar wata hamshakiyar mai kudi

Zan biya naira Miliyan 3 ga duk Namijin daya kwanta dani har na sami ciki, cewar wata hamshakiyar mai kudi

Zan biya naira Miliyan 3 ga duk Namijin daya kwanta dani har na sami ciki, cewar wata hamshakiyar mai kudi

 

 

A wani labari da muka sami a yanzu mai daukar hankali daga shafin “Hausaloaded“, kan wata Mata ‘yar garin Abuja inda taci alwashin biyan Naira Miliyan uku 3M ga duk wanda ya kwanta da ita har ta sami ciki.

Labarin ya dauki hankulna jama’a da dama inda ma wasu daga ciki suka tofa albarkacin bakin su, ga cikekken rahoton dai a kasa.

Wata mazauniyar burnin tarayya Abuja dake fadi tashin zama uwa tana neman kyakkyawan mutumin da zai iya sanya wa ta dauki ciki..

 

 

Tauraruwar mai amfani da kafar sada zumunta “Uwaoma Susan Joseph” ita ce ta bayyana bukatar matar a dandalin Facebook, tare da sakaya bayanan matar.

Yayin da matar mai kudi ta shirya biyan duk wanda yaci sa’ar gama wannan aikin Naira Miliyan 3M, ta kuma kafa wasu sharudda yayin gudanar da lamarin.

Sannan ta bayyana cewa, matar tace duk wanda zai yi ikin za’a daure masa ido lokacin da zasu sadu, kuma zata rike shi har sai an tabbatar data samu juna biyu.

Babban dalilin da yasa za’a daure wa mutumin ido shi ne don kar nan gaba ya dawo yana nemanta don dansa.

 

 

Sannan tace, Suzy dan Allah ki rubutu game da ni, ina bukatar mutumin da zai mun ciki kyakkyawan mutum, za’a daure masa fuska duk lokacin da zai kwanta dani kuma zan biya shi.

Abinda yasa za’a rufe masa fuska shi ne don kar ya dawo nan gaba yana neman a dan, zan riken shi har sai an tabbatar na samu ciki sannan zai tafi.

Ina zaune a Abuja ni zan kula da komai na kudi dan Allah ki boye sunana, tace kudin da zata biya miliyan uku cas 3M.

Wasu mutanen sun tofa albarkacin bakin su, ga kadan daga ciki.

Melodiesofpraise tace: Lallai kuwa, Allah yasa kar gobe ya dawo yaje fa ki cikin matsala, ya matsa miki sai kin nuna masa dansa, shawara ki bar matar ta nemi wanda zai mata aiki da

 

 

Queen Isaac Emejuru tace: Ki rufe idon dan wasu har sai kin dauki ciki ya kenan idan ke ba mai dauka da wuri bace? Zaki cigaba da rufe masa ido har tsawon shekara biyu kenan? Ya za’ai idan baki samu cikin ba, shin zaki biya ladan gwaji?.

C.E.O_Founder_OF_Educatetimes _Auwal_Telan Gayu

Hello my Fallowers My Name is_Real_Auwal_Telan Gayu_ C.E.O_Founder OF_MR ATG News.com_my followers this is Whatsapp number_ 09133596443_ Only Whatsapp number Don't call me just send me your message Thanks

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button