Rahama Sadau akan ‘ ki zan iya sayar da Gonar Gadonmu’ – Rahama tayi martani ga matashi
Rahama Sadau akan ‘ ki zan iya sayar da Gonar Gadonmu’ – Rahama tayi martani ga matashi

Rahama Sadau akan ‘ ki zan iya sayar da Gonar Gadonmu’ – Rahama tayi martani ga matashi
Wani matashi mai suna Ibrahim Abdullahi sulaiman shugaba yayi fustim a shafinsa na sada zumunta facebook inda ya wallafa cewa.
“A Kanki Zan’iya Sayar Da Gonar Gadonmu Kwarankwatsa.
Rahama Sadau”
Shidai so babu ruwansa yana iya fadawa akan kowa shi wannan matashin tsananin son da yake yiwa jaruma Rahama sadau har ya kai ga cewa zai iya asarar gonar gadon su domin akanta.
Wannan rubutun ya dauki an hakanin mutane sosai inda nan take jarumar tazo tayi masa martani wanda nasan kowa yana son yasan mi tace masa.
Jarumar a karkashen comments section tayi masa martani kamar haka.
Kafin jarumar tayi masa martani sai da tayi masa dariya inda ta sanya emoji mai alamar dariya Sa’a nan tace masa.
Rahama sadau: “Ka Bar Mana Muyi Noma Tare ..”
Nan take Ibrahim yace : Rahama Sadau
Wayyo Allah Na
Ranke Yadade Ai Sai Abin Da Kikace Yasin
Hausaloaded ta tattaro muku martanin sa sunkayi akan karkashin fustin din wannan matashi.
@Nasbil zaman mkrc: Rahama Sadau Yana Masifar Sonki Dan Allah Ki Amsa Masa Ko Sau 1 Kinasonshi.
@Gambo usman : Ina rokon Allah ubangiji ya sauwake maka wannan cutar da take damunka.
@Gimbiya halima : Aramma en mu Ibrahim Abdullahi Sulaiman Shugaba
Iska na wahalar da me kayan kar
Zo na Rakaka Dawanau
Me Npip
Rage mana Hanya