.
🏥 Magunguna

Koda gabanka baya aiki inde kayi wannan hadin zakaga biyan bukata

Koda gabanka baya aiki inde kayi wannan hadin zakaga biyan bukata

Koda gabanka baya aiki inde kayi wannan hadin zakaga biyan bukata

 

 

Yanda zaka hada maganim karfin maza mai hanasaurin kawowa

 

 

 

 

*Yana haana saurin kawow

*Yana hana inzali da wuri
*Yana kara ruwan maniyyi
*Yana sawa a dade ana jima’i

 

 

 

maza masu fama da tomatsalar rashin karfin ko saurin kawowa ga wata sabuwar fa’ida da zakuyi amfani da ita wajan gyara matsalarku ta ma’aurata

 

 

 

 

akwai matsaloli da suke faruwa Wanda takan jawowa mutuwar aure ta hanyar Rashi iya bukar juna

 

 

 

 

zakuga wasu matan sunfi karfin mazajan idan an fara, ko kuga mazajan sunfi karfin matan

 

 

wasu mmazajan za kuga daga an fara Wasa da su zakuga bukatarsu tana nema biya, ko matan.

 

 

 

duk da cewa idan zaku fara tarayya ta auratayya to akwa Wasa da ake bukatar ku fara domin hakan Yana temakawa wajan samun biyan bukatar juna

 

 

 

Mai karatu Kar mu cikaka da surutu bari mu tafi maganin Kai tsaye !!!

 

 

1) citta ginger
2) asuwakin mata arrusus
3)kanin fari

 

 

yanda ake amfani dasu shine Kamar haka

zaka samo asuwakin mata ana saidashi a Islamic Kama na ₦300 sai ka wankeshi ka zubar da ruwan da ka wanke.

sai ku sumi kanin fari Kama babban cokali guda biyar ka dadasu guri guda

sai ku samo danyar citta ta ginger masu kyau kamar guda biyar a hadasu wuri guda a tafasa su a wuta.

 

 

 

wannan hadin in ka sauke shi daga wuta zaku barshi ya dau tsawon kwana daya 24 house

 

za’a rinka Shan karamin kofi biyu kowane Rana da misalin karfe takwas na dare, za’a rinka Sha ana Kara ruwa har Sai ya sane ya koka farin ruwa.

Allah yasa a dace ameen.

 

 

C.E.O_Founder_OF_Educatetimes _Auwal_Telan Gayu

Hello my Fallowers My Name is_Real_Auwal_Telan Gayu_ C.E.O_Founder OF_MR ATG News.com_my followers this is Whatsapp number_ 09133596443_ Only Whatsapp number Don't call me just send me your message Thanks

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button