Ba Kanmu Farau ba Indai Mutuwar Aure ne, Ya Kamata Mutane Suyi Mana Adalci – Inji Mansurah Isah
Ba Kanmu Farau ba Indai Mutuwar Aure ne, Ya Kamata Mutane Suyi Mana Adalci – Inji Mansurah Isah

Ba Kanmu Farau ba Indai Mutuwar Aure ne, Ya Kamata Mutane Suyi Mana Adalci – Inji Mansurah Isah
Ba Kanmu Farau ba Indai Mutuwar Aure ne, Ya Kamata Mutane Suyi Mana Adalci – Inji Mansurah Isah.
Fitacciyar jaruma a Masana’antar Shirya Finafinan Hausa na Kannywood watau Jaruma Mansurah Isah, ta koka kan yadda mutane a shafukan sada zumunta na cin zarafinsu saboda mutuwar aurenta da Mijin ta jarumi Sani Danja.
A cikin hirarta da Daily Trust, Mansurah ta bukaci masu sukar ita da tsohon mijinta dasu ji tsoron Allah su daina. Ta ce mutuwar aure halal ce kamar yadda Auren yake halal, tana mai cewa bai kamata a mayar da lamarinsu wani babban abu ba domin ba a kansu aka fara mutuwar aure ba.
A Shekarar data gabata ne ta 2021 aka fahimce cewa jaruman basa tare da juna lamarinda yayi Matukar tada hankalin makusantansu da masoyansu musamman ma a Shafukan Sada Zumunta.
Hakan yasa jarumar ta bayyana cewa yakamata mutane suyi masu adalci tinda dai Mutuwar Aure ba kansu farau ba.
Munagodiyadasauraranmu dakuke akodayaushe.
Labarai daga LABARAI.COM.NG.
kucigabadakasancewataredamu akodayaushe domin samun ingantattun labaran duniya akai akai.